an kammala aikin kera sabbin kayayyakin da ke cikin hubbaren Sayyida Zainab (AS)
3 Oktoba 2022 - 21:32
Lambar labari: 1310340
An kammala aikin kera sabbin kayayyakin da ke cikin hubbaren Sayyida Zainab a kasar Iraki, an kuma dauki kayan da jirgi zuwa hubbarenta da ke birnin Damascus na kasar Syria, inda ake ci gaba da aikin sanya su.